The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin Jihar Borno, ta bayyana cewar mummunar ambaliyar ruwa da ta mamaye wasu anguwannin birnin Maiduguri ta shafi kimanin mutane miliyan daya tare da lalata dukiyoyin miliyoyin kudi. Gwamnan jihar,
Ministocin harkokin wajen kasashen Larabawa, sun bukaci Isra’ila ta fice gaba daya daga zirin Gaza, ciki har da titin Philadelphi da kuma mashigar Rafah ta bangaren Palastin. An gabatar da
Parstoday - Gwamnatin Sahayoniyya tana matsa wa Majalisar Dokokin Amurka lamba don hana Afirka ta Kudu ci gaba da shari'ar da take yi wa gwamnatin kasar a kotun duniya. Shafin
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Dagewar da haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi kan laifukan
Shugaban kasar Iran ya jaddada wajabcin aiwatar da yarjejeniyar tsaro tsakanin kasashen Iran da Iraki
'Yan gwagwarmayar Lebanon suna ci gaba da kai hare-hare kan wurare da tarukan sojojin yahudawan
Jami’an tsaron gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila na musamman sun kai farmaki a asibitin Holhol tare
Tawagar Majalisar Dinkin Duniya a Sudan ta ce: Bangarorin da suke rikici a Sudan sun
A wata koma baya ga shirin gwamnatin Trump na dirar mikiya a kan Amurkawa magoya bayan Falasdinawa a Jami'o'iin Amurka, wata kotu ta kare hakkin bil\adama ya yanke hukuncin sallamar
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi tir da zargin da shugaban kasar Amurka Donal Trump yayiwa JMI a lokacinda yake ziyarar aiki a birnin Riyar na kasar Saudiya a
Ministan harkokin wajen Iran ya mayar da martani ga kalaman shugaban Amurka Donald Trump na baya-bayan nan game da Iran Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya bayyana cewa: Amurka
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya yi kira da a kakaba takunkumi ga gwamnatin mamayar Isra'ila da kuma kafa 'yantacciyar kasar Falasdinu Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Muhammad Baqir
Bukatun da shugaban Amurka ya fara gabatarwa shugaban gwamnatin Siriya al-Julani a gamuwarsu ta farko Fadar shugabanci ta Amurka White House ta bayyana cikakken bayani kan ganawar da shugaban Amurka
A hare-haren wuce gona da iri da sojojin mamayar Isra'ila kai kan yankunan Zirin Gaza a cikin dare daya sun kashe Falasdinawa 51 Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren