The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin kasar Burkina Faso ta fara bada passport ga mutanen kasar ba tare da tambari ko sunan kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS ba. Kamfanin dillancin labaran reuters
Ministan harkokin wajen kasar Jamus Annalena Baerbock ta bayyana damuwar kasar Jamus da yadda sojojin HKI suke kutsawa cikin yankunan yamma da kogin Jordan suna kissan Falasdiwa suna kuma rusa
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa: Ba za ta taba lamuntar keta hakkin kowace kasa daga cikin makwabtanta ba Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya jaddada cewa: Duk
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa: Ba za ta taba lamuntar keta hakkin kowace
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jaddada cewa: Makaman nukiliyar haramtacciyar kasar Isra'ila, babbar barazana ce
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Abin da ke faruwa a Falasdinu
An bada hammata iska tsakanin 'yan sandan haramtacciyar kasar Isra'ila da masu zanga-zanga a birnin
Majalisar Dinkin Duniya ta ce: Rabin miliyan na 'yan Sudan ne suka shiga halin kaka-nika
Iran ta yi tir da Allah wadai da kakkausan lafazi da harin Amurka na baya baya nan kan tashar mai ta kasar Yemen, wanda ya yi sanadin mutuwar gomman mutane
Sakatare-janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya yi Allah wadai da kalaman da kiraye kirayen da ake na "kwance damarar" kungiyar Hizbullah, yana mai kiransa da cewa wani yunkuri
Kasashen Nijar da Najeriya sun sha alwashin inganta dangantaka a tsakaninsu domin cin moriyar juna a matsayinsu na makobta. Wannan bayyanin ya fito bayan tattaunawa data wakana tsakanin ministocin harkokin
Amurka ta sanar cewa ta rage yawan sojojinta a kasar Syria da rabi, tana mai cewa ta yi nasarar yaki da kungiyar IS, duk da cewa kungiyoyin masu da’awar jihadi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa Iran zata halarci zaman tattaunawa da kasar Amurka kan shirin kasar na makamashin Nukliya tare da fatan bangaren Amurla ma
Sojojin kasar Yemen sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami kan birnin Telaviv da kuma kan jirgin yakin Amurka saboda tallafawa falasdinawa a Gaza, da kuma maida martani kan hare-haren