The latest news and topic in this categories.
Shugabann hukumar sararin samaniya na kasar Iran Hasan Salariyeh ya bada sanarwan cewa hukumarsa tana da taurarin dan’adam har guda 14 wadanda suke jiran a cillasu zuwa sararin samaniya nan
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya ja kunnen kasashen yamma dangane da goyon bayan da ba iyaka da suke bawa HKI. Jaridar Tehran Times ta kasar Iran ta
Dalibai yan Najeriya 1,425 ne gwamnatin kasar Burtaniya ta hanasu shiga kasar daga shekara ta 2021 zuwa shekara ta 2023 bayan sun isa kasar don Karin karatu saboda matsalolin da
Gwamnatin Birtaniya ta sanar da cewa kasar ta dakatar da sayar wa Isra’ila wasu makamai.
Babban daraktan hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA ya bayyana fatansa na ganin
Shugaban hukumar Majalisar Dinkin Duniya mai kula da ‘yan gudun hijirar Falasdinu ya ce kashi
Babbar Kotun Tarayya ta Abuja ta aika da mutum 10 wadanda ake zargi da hannu
Kungiyar Taliban ta ce Amurka ta cire tallafin dala miliyan 10 ga duk wanda ya bayar da bayanai kan Sirajuddin Haqqani, mataimakin shugaban kungiyar kuma ministan harkokin cikin gida. A
Kamfanin dillancin labarun “al-Somariyya News” ya ambato jagoran ‘yan hamayyar siyasa na kasar Turkiya Uzgor Auzal yana fadin cewa: A daren jiya juma’a adadin wadanda su ka fito Zanga-zangar nuna
Jaridar HKI ta “Haaretz” ta buga wani labari da yake cewa, sojojin HKI suna shirin kai wa Gaza gagarumin hari ta kasa bisa cikakken goyon bayan Donald Trump na Amurka.
Kamfanin dillancin labarun “Anatoli” na Turkiya ya ambato cewa; Ministan harkokin cikin gida na Jamhuriyar Nijar Mohamed Toumba ne ya bayar da labarin cewa, mutane da dama sun kwanta dama
A bayan wata hira da tashar talabijin din, manzon musamman na Amurka a yankin gabas ta tsakiya Steve Witkoff ya rubuta a shafinsa na; X cewa; Sakon da Trump ya
A ci gaba da shimfida ikonsu da suke yi a cikin birnin Khartum, sojojin Sudan sun kwace iko da babban bankin kasar, kwana daya bayan da su ka kori dakarun