The latest news and topic in this categories.
Shugaban hukumar kwastam ta Iran (IRICA) ya ce man fetur da dizal da ake fitarwa daga kasar sun samar da kudaden shiga na kusan dala biliyan 19.5 a cikin watanni
Gwamnatin HKI tana son budewa kanta wata jahannama a yankin yamma da kogin Jordan bayan da fara yaki gadan-gadan da kungiyoyin falasdinawa a yankin yamma da kogin Jordan musamman a
Mayakan kungiyar yan ta’adda ta boko haram sun kashe manoma kauyawa a garin Wafa na karamar hukumar Tarmuwa a jihar Yobe na tarayyar Najeriya. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta
Mayakan kungiyar yan ta’adda ta boko haram sun kashe manoma kauyawa a garin Wafa na
Shugabann hukumar sararin samaniya na kasar Iran Hasan Salariyeh ya bada sanarwan cewa hukumarsa tana
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya ja kunnen kasashen yamma dangane da goyon
Dalibai yan Najeriya 1,425 ne gwamnatin kasar Burtaniya ta hanasu shiga kasar daga shekara ta
Kasashen Iran da kuma Rasha zasu kamala cikakiyar yarjejeniyar dake a tsakaninsu nan ba da
Wani sabon kazamin harin sojojin Isra’ila ya yi sanadin shahadar mutum 40 cikin sa’o’I 24 da suka gabata ciki har da Salah al-Bardawil, dan majalisar Falasdinu kuma mamba a ofishin
Rahotanni daga Yemen na cewa sojojin Amurka sun kai hari a filin tashi da saukar jiragen sama na Hudayda a wani sabon hari kan kasar Yemen tun bayan da Washington
Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araghchi, ya yi kakkausar suka kan zaluncin da gwamnatin Isra'ila ke yi kan al'ummar Falasdinu da ba su da kariya a yankin Zirin Gaza,
Iran, ta yi Allah wadai da harin ta’addancin da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane a wani masallaci a kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil
Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid ya yi kira da a gudanar da zanga-zangar gama-gari idan Firaministan kasar Benjamin Netanyahu ya ki bin hukuncin da kotun kolin kasar ta yanke
A Sudan bayan sake karbe fadar shugaban kasa da ke birnin Khartoum, sojojin kasar sun ci gaba da kai farmaki a babban birnin kasar a ranar Asabar, inda suka sake