The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada goyon bayan Iran ga duk wata yarjejeniya da al'ummar Falasdinu da 'yan gwagwarmaya suka amince da ita Khalil Al-Hayya mamba na ofishin siyasa
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun sanar da fara wani gagarumin farmakin soji a yammacin gabar kogin Jordan Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila da hukumar tsaro tayahudawan sahayoniyya "Shin Bet"
Tashar talabijin na yahudawan sahayoniyya ta bayyana adadin sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila da suka halaka a cikin makonnin da suka gabata Kafofin yada labaran yahudawan sahayoniyya sun bayyana irin
Hukumomin Namibiya sun hana wani jirgin ruwa da ke jigilar kaya zuwa "Isra'ila" shiga cikin
Pars Today- Majiyoyi masu alaka da gwamnatin sahyoniyawan sun bayar da rahoton cewa, filin jirgin
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce gwamnatinsa na neman hanyoyin da za a cire
Kungiyar Hadin Kan Addinai ta Nijeriya (NIREC) ta yi kira ga Shugaba Tinubu da ya
An kaddamar da babbar cibiyar Tallafawa Dalibai ta Duniya don Falasdinu (GSPN) a birnin New
Shugaban kungiyar Asa'ib Ahl-Al-Hak, kungiya mai yaki da yan ta'adda a kasar Iraki, ya bayyana cewa idan shugaban kasar Siriya mai ci Abu Muhammad Al-Jolani ya kuskura ya taka kasar
Majiyar labarai daga kasar Lebanon sun bada sanarwa kama wasu mutane wadanda suke shirin Cilla Makamai kan HKI. Jaridar Arab News ta yanar gizo ta kuma kasar Saudiya ta bayyana
Gwamnaton kasar Kongo Democradiyya ta bada sanarwan haramta jam'iyyar Josept Kabila tsohon shugaban kasar. Shafin yanar gizo na labarai, Africa News ya nakalto ma'aikatar harkokin cikin gida na kasar tana
Sojojin mamayar HKI sun fara aiwatar da wani sabon kisa ta hanyar amfani da sabon salo akan Falasdinawa. Kai kace tsawon watanni 18 da su ka dauka suna amfani da
A faransa ana ci gaba da tsare wata ‘yar Iran mai goyan bayan Falasdinu, bis azarginta da iza ta’addanci. Mahdieh Esfandiari (mai shekaru 35) ana tsare da ita tun ranar
Hukumomi a jihar Benue dake Najeriya sun ce adadin wadanda suka mutu a harin da ‘yan bindiga suka kai a hukumomin Ukum da Kogo ya kai 56. Gwamnan jihar Benue,