The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hamas wacce take fafatawa da sojojin HKI a Gaza, da kuma gwamnatin Falasdinawa a Ramallah duk sun yi allawadai da abinda sojojin HKI suke aikatawa a yankin yamma da
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminae ya nada Eskandar Mumini, ministan harkokin cikin gida na kasar a matsayin mataimakon babban kwamandan rundunar yansandan
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Kada jami'an Iran su jira makiya sai sun amince da shirye-shiryensu, kuma kada su amince da yaudararsu Jagoran juyin juya halin Musulunci
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Kada jami'an Iran su jira makiya sai
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada goyon bayan Iran ga duk wata yarjejeniya da
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun sanar da fara wani gagarumin farmakin soji a yammacin
Tashar talabijin na yahudawan sahayoniyya ta bayyana adadin sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila da suka
An gargadin cewa kasar Libiya za ta shiga wani mummunan yaki saboda rikicin banki! Kasar
Wani rahoto da jaridar New York Times ta Amurka ta fitar ya nuna cewa Amurka na neman rage kasantuwarta a duk duniya musamman a Afirka. Jaridar ta bayyana wani daftarin
Shugaban mabiya darikar Katolika na duniya Fafaroma Francis, ya yi kira da a tsagaita wuta a Gaza. A cikin sakonsa na bikin Easter, Paparoma ya yi tir da halin da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya yi watsi da barazanar HKI na kaiwa cibiyoyin makamashin nukliyar kasar don hana kasar abinda take kira makaman Nukliya. Ministan ya kara
Bayan taro na biyu tsakanin JMI da Amurka a birnin Roma na kasar Italiya a jiya Asabar an gayyaci ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Arachi don gabatar da Jawabi
Shugaban kungiyar Asa'ib Ahl-Al-Hak, kungiya mai yaki da yan ta'adda a kasar Iraki, ya bayyana cewa idan shugaban kasar Siriya mai ci Abu Muhammad Al-Jolani ya kuskura ya taka kasar
Majiyar labarai daga kasar Lebanon sun bada sanarwa kama wasu mutane wadanda suke shirin Cilla Makamai kan HKI. Jaridar Arab News ta yanar gizo ta kuma kasar Saudiya ta bayyana