The latest news and topic in this categories.
Parstoday- Wakilin Iran a wasan guje-guje da tsalle-tsalle ya ki karawa da wakilin gwamnatin sahyoniyawan a gasar tsofin zakarun duniya, domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.
Kungiyar Likitoci ta Nijeriya, NARD, ta fara gudanar da yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai, kan garkuwa da Dakta Popoola Ganiyat, a jerin gidajen ma’aikatan asibitin kula da lafiyar Ido
A ci gaba da ayyukan tsokana da wuce gonad a iri, yahudawa masu tsattsauran ra’ayi sun kaddamar da farmaki kan yankunan Falastinawa da ke gabar yammacin kogin Jordan. Yahudawa sun
Babban hafsan hafsoshin sojan kasar Iran ya jaddada cewa: ramuwar gayya a kan haramtacciyar kasar
An samu shahadan Falasdinawa tare da raunata wasu a Gaza tare da tilastawa wasu kimanin
Wani mataki kwatsam a Faransa ana neman tsige shugaban kasar Emmanuel Macron daga mukaminsa Jam'iyyar
Gwamnatin gabashin Libiya ta sanar da rufe dukkan wuraren da ake hako mai tare da
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a