The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya karbi bakuncin shugaban kasar Massoud Pezeshkian tare da mambobin majalisar ministocinsa a yau Talata. Jagoran ya godewa shugaban kasa da majalisar dokokin kasar da
Kungiyar Likitoci ta Nijeriya, NARD, ta fara gudanar da yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai, kan garkuwa da Dakta Popoola Ganiyat, a jerin gidajen ma’aikatan asibitin kula da lafiyar Ido
Ministocin harkokin wajen Iran da Omani sun bayyana aniyar kasashensu na yin aiki tare don kara fadada alakar da ke tsakaninsu. An yi musayar kalaman ne a wata tattaunawa ta
Ministocin harkokin wajen Iran da Omani sun bayyana aniyar kasashensu na yin aiki tare don
Parstoday- Wakilin Iran a wasan guje-guje da tsalle-tsalle ya ki karawa da wakilin gwamnatin sahyoniyawan
Kungiyar Likitoci ta Nijeriya, NARD, ta fara gudanar da yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai,
A ci gaba da ayyukan tsokana da wuce gonad a iri, yahudawa masu tsattsauran ra’ayi
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Ana ci gaba da keta hakkin bil'Adama a Gaza
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban