The latest news and topic in this categories.
Al'ummar Yemen sun gudanar da gagarumar zanga-zangar yin Allah wadai da gazawar Larabawa dangane da laifukan yahudawan sahayoniyya a Gaza Al'ummar Yemen sun gudanar da wata gagarumar zanga-zangar nuna bacin
Dakarun Izzuddeen Al-Qassam sun kashe tare da raunata sojojin mamayar yahudawan sahayoniyya a lokacin da suke kutsa kai cikin kudancin Gaza Dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Ma'aikatarsa a karkashin sabuwar gwamnatin Iran za ta shiga cikin fagen kawar da zaman dar-dar da ke tsakaninta da Amurka da kyautata alaka
An kama mutane 74 a zanga-zangar nuna goyon bayan Falasdinu a birnin Chicago na jihar
Parst Today – Tawagar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da lokacin da Tehran
Ficewa da durkushewar manya manyan kamfanonin Nijeriya dana kasashen waje saboda matsalar tattalin arziki da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya ce Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta
Karamin Ministan tsaron, Bello Matawalle, ya ba da umarnin a bi diddigin waɗanda suka kashe
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a