The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Aragchi yace ma’aikatarsa tana bada cikekken hadin kai ga sojojin kasar don ganin kasar ta maida martani kan kissan da HKI ta yiwa
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya bukaci hadin kan musulmi a duniya don fuskantar HKI da kuma kasashen yamma. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto shugaban yana
Shugaban kasar Tunisiya ya yi kira da a sanya ido sosai kan duk wani yunkuri na neman rura wutar fitina kafin zabe a kasar Shugaban kasar Tunisiya Qais Sa'id ya
Shugaban kasar Tunisiya ya yi kira da a sanya ido sosai kan duk wani yunkuri
Al'ummar Yemen sun gudanar da gagarumar zanga-zangar yin Allah wadai da gazawar Larabawa dangane da
Dakarun Izzuddeen Al-Qassam sun kashe tare da raunata sojojin mamayar yahudawan sahayoniyya a lokacin da
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Ma'aikatarsa a karkashin sabuwar gwamnatin Iran za ta
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta tabbatar wa kasashen Turai hakkinta na mayar da martani kan
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban