The latest news and topic in this categories.
Limamin da ya jagorancin sallar Jumma’a a nan Tehran Hujjatul Islam Kazim Sadiki ya bayyana cewa tattakin miliyoyin masu ziyarar 40 na Imam Hussain(a) na wannan shekarar ya bambanta nesa
Tawagar HKI ta masu tattaunawa don tsagaita wuta a Gaza ta isa birnin Alkahira na kasar Masar a jiya Alhamis. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kamfanin
Mambobin kungiyar mawaka da yabo na Muhammad Rasulullahi (s.a.w) na babban birnin Tehran sun halarci titin Arbaeen Husaini (a.s) tare da gabatar da shirin a jerin gwano daban-daban. Kamfanin dillancin
Mambobin kungiyar mawaka da yabo na Muhammad Rasulullahi (s.a.w) na babban birnin Tehran sun halarci
Babban jami'in kula da harkokin wajen Tarayyar Turai Josep Borrell, da ministocin harkokin wajen Jamus
Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai hare-hare masu muni a yankunan tsakiyar Gaza da Khan
Babbar kungiyar lauyoyi ta Nijeriya (NBA) ta bukaci a gaggauta aiwatar da umarnin shugaban kasa
Kakakin Rundunar Sojin Yaman ya ce dakarun ruwan kasar sun kai hare-hare daban-daban kan wasu
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Dole ne a kawar da ta'addanci ta hanyar hadin kan kasashen yanki Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi Allah wadai da kakkausar murya
Fira ministan Indiya ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana kokari da zage dantse wajen taimakawa a fagen inganta zaman lafiyar yanki da na duniya baki daya Fira ministan
An fara gudanar da zaman taron hadin gwiwar tattalin arziki tsakanin Iran da kasashen nahiyar Afirka karo na uku A safiyar yau Lahadi ne aka bude zaman taron karo na
A ganawarsa da wata jami'ar Amurka, al-Julani ya yi alkawarin ba zai cutar da tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila ba! Barbara Leaf, tsohuwar mataimakiyar sakatariyar harkokin wajen Amurka mai kula da
'Yan kungiyar ta boko haram sun kashe masu sintiri farafen hula 2 da kuma wasu sana'ar yin sarar itace su 10 a a Bokko Gjide a karamar hukumar Gwoza dake
A wani hari da jirgin sama maras matuki da dakarun kai daukin gaggawa su ka kai akan sansanin 'yan hijira a Jahar " Nahrun-Nil" a Arewacin Sudan sun kashe mutane