The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya nada Tracey Ann Jacobson a matsayin jakadiyar Amurka a birin Bagdaza na kasar Iraki, inda hakan ya fusata wasu kungiyoyi masu gwagwarmaya a kasar,
Majalisar dokokin kasar Iran ta kammala aikin tantance ministocin wadanda shugaba Pezeskiyan ya aika masu a makon da ya gabata don tantance su. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran
Majalidar Dokokin Iran ta amince da jerin sunayen ministocin da sabon shugaban kasar Massoud Pezehkian, ya gabatar a matsayin mambobin gwamnatinsa. A jiya ne majalisar ta kawo karshen muhawarar da
A Najeriya ‘yan kasar na ci gaba da mayar da martani kan kisan da da
A karon farko tun soma yakin Gaza a ranar 7 ga watan Oktoban bara, Isra'ila
Kasashen Mali, Nijar da kuma Burkina Faso, sun kai karar Ukraine a gaban kwamitin tsaro
A yau Talata ce ake saran shugaban kasar Rasha Vladimir Putin zai zanta ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Amurka Donal Trump, kuma wannan shine zantawar shuwagabannin kasashen biyu
Majiyar gwamnatin kasar Yemen ta basa sanarwan kai hare-hare har sau biyu kan kataparen jirgin ruwa mai daukar jiragen yaki na kasar Amurka dake cikin Tekun Red sea, wato USS
Gwamnatin HKI ta bayyana damuwarta da jibge sojojin da gwamnatin kasar masar take yi a yankin Sinaa kusa da kan iyakar kasar da HKI. Tun bayan da gwamnatin HKI ta
HKI ta keta yarjeniyar tsagaita wuta a Gaza, a jiya inda ta kai hare-hare masu yawa, wadanda suka yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da 300 ya zuwa safiyar yau. Tashar
A wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen kasar Rwanda ya fitar, ta zargi kasar ta Belgium da tsoma baki a harkokin cikin gidanta. Bugu da kari, sanarwar ta bai wa
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi ya bayyana cewa; Matukar Amurka ta ci gaba da kai wa Yemen hare-hare, to suna da hanyoyi da za su iya