The latest news and topic in this categories.
An fara tattaunawar birnin Geneva na kasar Switzerland kan Sudan ba tare da halartar gwamnatin kasar ba Amurka ta yi kira ga sojojin Sudan da su shiga tattaunawa da nufin
Wata kotu a Birtaniya ta yanke wa wata mata hukuncin dauri a gidan yari da ta yi kira da a tarwatsa wani Masallaci a kasar Kotu ta kasar Birtaniya ta
Yarima mai jiran gado na Saudiyya Mohammad Bin Salman ya bayyana wa wakilan Amurka hadarin fuskantar kisan gilla Yarima mai jiran gado na Saudiyya, Mohammed bin Salman ya bayyana wa
Yarima mai jiran gado na Saudiyya Mohammad Bin Salman ya bayyana wa wakilan Amurka hadarin
Yahudawan sahayoniyya suna ci gaba da daukan matakin matsin lamba a bayan fage don ganin
Dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas suna ci gaba da arangama
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce makiya Iran suna kokarin
Rahotanni na cewa mayaƙa fiye da 100 sun riga mu gidan gaskiya sakamakon wani ƙazamin
Al’ummar Amurka suna kada kuri’ar zaben shugaban kasa karo na 47, inda ake karawa a tsakanin Donald Trump na jam’iyyar Republican da kuma Kamala Haris ta jam’iyyar Democrat mai mulki.
A yau Talata ne Rasha ta harba taurarin dan’adam din guda biyu kirar Iran da su ne, “Kausar” da kuma “ Huda-huda”. Taurarin dan’adam din na Iran da aka kera
A wata sanarwa da kungiyar ta Hizbullah ta fitar ta bayyana cewa; A karkashin taimakawa Falasdinawa da kuma kare mutanen Lebanon, sun kai hari akan sansanin soja na “Doviv” ta
Dakarun rundunar “Kassam” na kungiyar Hamas sun sanar da kai jerin hare-hare akan sojojin mamayar HKI a yau Talata a arewacin Gaza. Sanrwar ta ce mujahidai sun yi nasarar kai
Kamfanin dillancin labarun “Isna” ya nakalto majiyar shari’a ta kasar Faransa tana cewa an dauke wata bafaranshiya mai suna Amira Zaita shekaru uku a gidan kurkuku saboda rajin goyon bayan
Ministan harkokin wajen Somaliya, Ahmed Moalim Faki, ya ce matakan diflomasiyyar kasarsa sun yi nasarar tinkarar yarjejeniyar da ba ta dace ba da Habasha ta rattabawa hannu da gwamnatin yankin