The latest news and topic in this categories.
Dakarun Izzuddeen Al-Qassam sun sanar da harin kan birnin Tel Aviv na haramtacciyar kasar Isra'ila da makamai masu linzami Dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas sun
Rashin amincewar kasashen Musulmi da tofin Allah tsine daga Majalisar Dinkin Duniya da kuma sukar Amurka kan kutse yahudawan sahayoniyya cikin Masallacin Aqsa Amurka ta soki kutsen da yahudawan sahayoniyya
Shugaban Majalisar Shawara ta Musulunci ta Iran ya yi kira ga kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya da ya dauki matakin dakatar da laifuffukan da gwamnatin haramtaciyar kasar Isra'ila ke yi
Wani bincike da kwararru kan harkokin kiwon lafiya na yahudawan Isra'ila suka gudanar ya nuna
Isra'ilawa 'yan kama-wuri-zauna ciki har da ministoci biyu sun kutsa cikin harbar Masallacin Birnin Kudus
Sakamakon sauyin yanayi an samu ambaliyar da ta shafi sama da mutum 700,000 a ƙasashen
A wata tattaunawa ta wayar tarho, sakatarebn harkokin tsaron Amurka ya zanta da ministan yakin
Ministan harkokin wajen Iran ya nufi birnin Muscat na kasar Oman a yau domin gudanar da zaman tattaunawa ba na kai tsaye ba da Amurka Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran yayi kashedin kan illar ci gaba da killace Gaza da kuma hare-haren ta'addancin 'yan mamaya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Ci
Sayyid Fadlallah ya bayyana cewa: Ana samar da makamai ne domin kare kasa da kuma matsa wa abokan gaba A cikin hudubar sallar Juma'arsa daga mumbarin masallacin Imamain al-Hassanain (amincin
Shugaban Amurka ya bayyana cewa: Fira ministan Isra'ila Netanyahu ba zai ja shi zuwa shiga cikin yaki da Iran ba, kuma a shirye yake ya gana da Jagoran juyin juya
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Iran a shirye take ta inganta fahimtar juna tsakanin Indiya da Pakistan Ministan harkokin wajen Iran Sayyid Abbas Araqchi ya sanar a yau
Ofishin jakadancin kasar Iran a kasar Netherlands ta yi watsi da zargin da gwamnatin kasar takewa JMI na kokarin aiwatar da kashe-kashe har guda biyu a shekarar da ta gabata.