The latest news and topic in this categories.
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta yi Allah-wadai da kakkausar murya da kutsen wasu miniscocin Isra’ila a masallacin Kudus. Da yake sanar da hakan kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar ta Iran
Kwamandan dakarun kai daukin gaggawa ya bayyana matsayinsa na shiga cikin tattaunawar kasar Switzerland don kawo karshen yaki a Sudan Kwamandan Rundunar kai daukin gaggawa ta Rapid Support Forces ta
Rundunar sojin Amurka ta kai hare-hare kan garuruwa da kauyuka a yankin Deir ez-Zor da ke gabashin kasar Siriya Sojojin mamayar Amurka sun kaddamar da wasu jerin kazaman hare-haren wuce
Rundunar sojin Amurka ta kai hare-hare kan garuruwa da kauyuka a yankin Deir ez-Zor da
Dakarun Izzuddeen Al-Qassam sun sanar da harin kan birnin Tel Aviv na haramtacciyar kasar Isra'ila
Rashin amincewar kasashen Musulmi da tofin Allah tsine daga Majalisar Dinkin Duniya da kuma sukar
Shugaban Majalisar Shawara ta Musulunci ta Iran ya yi kira ga kwamitin sulhun Majalisar Dinkin
Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya ce, farmakin Guguwar
Jiragen yakin HKi sun kai hare-hare da safiyar yau Asabar a birnin Gaza da hakan ya yi sanadiyyar samun shahidai da dama. Mutane 4 sun yi shahada a harin na
Ministan harkokin wajen Iran ya nufi birnin Muscat na kasar Oman a yau domin gudanar da zaman tattaunawa ba na kai tsaye ba da Amurka Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran yayi kashedin kan illar ci gaba da killace Gaza da kuma hare-haren ta'addancin 'yan mamaya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Ci
Sayyid Fadlallah ya bayyana cewa: Ana samar da makamai ne domin kare kasa da kuma matsa wa abokan gaba A cikin hudubar sallar Juma'arsa daga mumbarin masallacin Imamain al-Hassanain (amincin
Shugaban Amurka ya bayyana cewa: Fira ministan Isra'ila Netanyahu ba zai ja shi zuwa shiga cikin yaki da Iran ba, kuma a shirye yake ya gana da Jagoran juyin juya
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Iran a shirye take ta inganta fahimtar juna tsakanin Indiya da Pakistan Ministan harkokin wajen Iran Sayyid Abbas Araqchi ya sanar a yau