The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce makiya kasar suna kokarin wuce gona da iri a matsayin wata babbar dabara a yakin da suke yi na
Bayanai daga Falasdinu na cewa akalla Falasdinawa 20 ne sukayi shahada wasu kuma da dama suka jikkata sakamakon hare-haren da Isra'ila ta kai a Zirin na Gaza. Mutum bakwai ne
Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya bayyana damuwa kan yaduwar sabon nau'in cutar kyandar biri, da yanzu haka ke saurin yaduwa a Jamhuriyar Demokuradiyyar Congo. Mista
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce makiya kasar suna kokarin
Bayanai daga Falasdinu na cewa akalla Falasdinawa 20 ne sukayi shahada wasu kuma da dama
Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya bayyana damuwa kan yaduwar sabon
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta yi Allah-wadai da kakkausar murya da kutsen wasu miniscocin Isra’ila
Kwamandan dakarun kai daukin gaggawa ya bayyana matsayinsa na shiga cikin tattaunawar kasar Switzerland don
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da