The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta umurci Falasdinawa 100,000 'yan gudun hijira da su fice daga garin Hamad nan take
An kashe wani bayahuden sahayoniyya tare da raunata wani na daban a wani hari da a kai a kwarin Jordan
Mayakan dakarun kai daukin gaggawa sun kashe fararen hula 28 a wani hari da suka kai birnin El- Fasher fadar
Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ta kai hari kan wani sansanin sojin Isra'ila a yankunan arewacin Falastinu da Isra’ila ta mamaye.
Sojojin Isra'ila sun umarci mazauna Khan Younis su yi hijira daga unguwar Al Jalaa wanda a baya wuri ne da
Babban kusa a kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ya bayyana cewa, Isra’ila ba ta da niyyar kawo karshen yakin da
Dakarun rundunar "Shahid Izzuddin al-kassam' da kuma " Sarayal Kuds" sun sanar da kai jerin hare-hare akan sansanonin 'yan sahayoniya
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: An mika fayil ɗin haɗin gwiwa tare da Hukumar kula da makamashin
Dakarun juyin jaya halin Musulunci ta Iran sun kama wani wakilin hukumar leken asirin Isra'ila Mossad a arewacin kasar Iran
Ma'aikatar tsaron Amurka ta Pentagon ta yi furuci da cewa hakika an lalata sansanin sojin saman Amurka na Al Udeid
Gwamantin kasar Mauritaniya ta musanta cewa shugabanta ya gana da Netanyahu, ta yi kira ga tashar Al Arabiya da ta
Sojojin mamayar Isra'ila suna ci gaba da kai hare-hare a yankuna daban-daban na Gaza, kuma Falasdinawa da dama sun yi