The latest news and topic in this categories.
Kasashen Faransa da Britaniya da Jamus sun yi kira ga Iran da kada ta kai wa Isra’ila hari, lamarin da kasashen uku suka ce zai kara tayar da jijiyoyin wuya
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Siyasar munafunci ita ce ta sanya yahudawan sahayoniyya suka zama babbar barazana ga zaman lafiya da tsaro a duniya Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian
Kasar Chana ta tabbatar da hakkin Jamhuriyar Musuluncita Iran na kare mutuncinta, tsaro da kuma martabarta ta kasa A wata tattaunawa da ta gudana ta hanyar wayar tarho tsakanin ministan
Kasar Chana ta tabbatar da hakkin Jamhuriyar Musuluncita Iran na kare mutuncinta, tsaro da kuma
Gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta umurci Falasdinawa 100,000 'yan gudun hijira da su fice
An kashe wani bayahuden sahayoniyya tare da raunata wani na daban a wani hari da
Mayakan dakarun kai daukin gaggawa sun kashe fararen hula 28 a wani hari da suka
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce manufofin siyasar harshen damo ta Amurk da wasu
Al’ummar Amurka suna kada kuri’ar zaben shugaban kasa karo na 47, inda ake karawa a tsakanin Donald Trump na jam’iyyar Republican da kuma Kamala Haris ta jam’iyyar Democrat mai mulki.
A yau Talata ne Rasha ta harba taurarin dan’adam din guda biyu kirar Iran da su ne, “Kausar” da kuma “ Huda-huda”. Taurarin dan’adam din na Iran da aka kera
A wata sanarwa da kungiyar ta Hizbullah ta fitar ta bayyana cewa; A karkashin taimakawa Falasdinawa da kuma kare mutanen Lebanon, sun kai hari akan sansanin soja na “Doviv” ta
Dakarun rundunar “Kassam” na kungiyar Hamas sun sanar da kai jerin hare-hare akan sojojin mamayar HKI a yau Talata a arewacin Gaza. Sanrwar ta ce mujahidai sun yi nasarar kai
Kamfanin dillancin labarun “Isna” ya nakalto majiyar shari’a ta kasar Faransa tana cewa an dauke wata bafaranshiya mai suna Amira Zaita shekaru uku a gidan kurkuku saboda rajin goyon bayan
Ministan harkokin wajen Somaliya, Ahmed Moalim Faki, ya ce matakan diflomasiyyar kasarsa sun yi nasarar tinkarar yarjejeniyar da ba ta dace ba da Habasha ta rattabawa hannu da gwamnatin yankin