The latest news and topic in this categories.
Ministan cikin gida na HKI Ben-Gvir ya bukaci gwamnatin HKI ta kwace yankin zirin gaza daga hannun Falasdinawa, ta kuma shigo da baki yahudawa daga kasashen waje wadanda zasu zauna
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya gabatar da sunayen majalisar ministocinsa kasa da makonni biyu da rantsar da shi a matsayin shugaban kasar. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce wajibi ne bangarorin kasa da kasa musamman kwamitin sulhu na MDD su sauke nauyin da ya rataya a wuyansu na kare zaman lafiya
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce wajibi ne bangarorin kasa da kasa musamman kwamitin
Aljeriya ta yi kira da a gudanar da zaman gaggawa na kwamitin sulhu na Majalisar
A daren jiya an kai wa sojojin Amurka hari da jirage marasa matuƙa a Syria,
Babbar jami’ar Majalisar Dinkin Dinkin kan hakkokin bil adama Francesca Albanese ta kwatanta zirin Gaza
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana son
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin