The latest news and topic in this categories.
Jaridar Wall Street Journal ta Amurka ta bayyana cewa: Fursunonin Falasdinawa 60 ne suka mutu a wuraren da ake tsare da su a haramtacciyar kasar Isra'ila saboda azabtarwa Jaridar Wall
Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta bayyana cewa: Zata fitar da sammacin neman kamo masu hannu a aikata laifuka da kuma wadanda ke ba da kudade wajen
Wakilin dindindin na Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya ce hakkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran na daukar fansa kan ta'addancin Isra'ila a cikin Iran ba shi da alaka da tattaunawar
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Pakistan ta yi watsi da rahoton da wata kafar yada labarai
A cikin wani bayani da ta fitar Ma'aikatar Harkokin Wajen Mali ta bai wa jakadan
Kungiyar Global Rights a Najeriya ta ce a cikin shekaru 5 da suka gabata, ƴan
Hukumomi a jihar Benue dake Najeriya sun ce adadin wadanda suka mutu a harin da ‘yan bindiga suka kai a hukumomin Ukum da Kogo ya kai 56. Gwamnan jihar Benue,
Ana sake gudanar da manyan zanga-zanga a manyan biranen Amurka a kan nuna adawa da tsare -tsare da manufofin gwamnatin Donald Trump. Masu zanga-zangar na zargin gwamnatin da keta haddin
Mutane da dama ne suka mutu sannan wasu sun jikkata sakamakon wasu sabbin hare-hare da jiragen yakin Amurka suka kai kan wasu yankuna na kasar Yemen. A daren jiya wayewar
Kungiyar Hamas ta yi watsi da kudirin baya bayan nan na Isra'ila na kwance damarar kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinawa domin tsagaita bude wuta a Gaza, tana mai kiran hakan a matsayin
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Tattaunawa da Amurka an yi ta ne cikin yanayi mai inganci da hangen nesa Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya bayyana tattaunawar
Mai ba da shawara ga Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Masu sasantawa Iran a birnin Roma suna da cikakken ikon gabatar da shawara kan matsayin kasarsu Ali