The latest news and topic in this categories.
Mataimakin Kwamandan Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran ya bayyana cewa: Umarnin Jagoran juyin juya hali a fili yake karara dangane da hukunta yahudawan sahayoniyya Sakonni suna ci
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun afkawa Qalqilya da Tulkaram tare da raunata wani bature mai fafutuka a Nablus Da sanyin safiyar yau Asabar ne sojojin mamayar gwamnatin haramtacciyar kasar
An ji kararraki fashe-fashen bama-bamai da dama a sansanin “Kharab al-Jir” na Amurka da ke Hasakah na kasar Siriya Majiyoyin cikin gidan kasar Siriya sun watsa rahotonnin cewa: An ji
An ji kararraki fashe-fashen bama-bamai da dama a sansanin “Kharab al-Jir” na Amurka da ke
Jaridar Wall Street Journal ta Amurka ta bayyana cewa: Fursunonin Falasdinawa 60 ne suka mutu
Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta bayyana cewa: Zata fitar da sammacin
Wakilin dindindin na Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya ce hakkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran
Mummunan kisan kiyashi da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta aikata a safiyar Asabar a lokacin
Shugaban rikon kwarya na kasar Siriya Ahmed Al-sharaa ya bayyana cewa gwamnatinsa a shirye take ta samar da hulda da HKI a dai-dai lokacinda ya dace. Jaridar Middle East Eye
Kasar Rasha ta fara tura iskar gasa zuwa kasar Iran ta kasar Azarbaijan, wanda daga karshe zai shiga kasuwan ga kasar ta rasah. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran
Bayan ya sake daga sabowar tutar kasar Siriya a cibiyar MDD da ke birnin NewYork ministan harkokin wajen kasar Siriya Asaad Al-shaibani, ya gabatar da jawabi a gaban kwamitin tsaro
Koton tsarin Mulki ta kasar Gabon din ta tabbatar da nasarar da Brice Clotaire aOligui Nguema a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi. Sakamakon zaben dai
Mai Magana da yawun dakarun 'Kassam" Abu Ubaidah ya sanar da cewa; sun harbo sojojin mamaya 4 ta hanyar wani kwanton bauna da su ka yi musu a Beit-Hanun. Kakakin
Jiragen yakin HKi sun kai hare-hare da safiyar yau Asabar a birnin Gaza da hakan ya yi sanadiyyar samun shahidai da dama. Mutane 4 sun yi shahada a harin na