The latest news and topic in this categories.
Limamin da ya jagorancin sallar Jumma’a a nan Tehran Aya. Ahmad Khatami ya bayyana cewa sojojin kasar Iran sun sha alwashin daukar fansar jinin shugaban kungiyar Hamas Isma’ila Haniyya wanda
Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun bada sanarwan kai hare hare kan wurare da dama a yankunan arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye a jiya Almamis. Tashar talabijin ta
Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Gwamnatin mamaya tana barazana ne ga al'ummar Musulmi, ba Falasdinawa kadai ba Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Baqiri Kani ya
Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Gwamnatin mamaya tana barazana ne ga al'ummar
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya jaddada cewa: Laifukan yakin 'yan sahayoniyya a Gaza bai
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Jinkirin mayar da martani daga 'yan
Hare-haren ta'addancin yahudawan sahayoniyya kan garuruwan Khan Yunus, Rafah da sansanonin Nuseirat, Al-Maghazi da Jabaliya
Kasar Nijar ta sanar da yanke huldar jakadanci da kasar Ukraine nan take Jamhuriyar Nijar
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin