The latest news and topic in this categories.
Shugaban kiristoci mabiya darikar Katolika na duniya Paparoma Francis a lokacin da yake jawabi ga jama'a a fadar Vatican, ya
Babban jami'in harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai, ta EU ya gargadi Isra'ila da cewa jefa falasdinawa cikin yunwa da gangan
Hukumar kula da ayyukan jin kai ta Majalisar Dinkin Duniya (OCHA) ta ce adadin Falasdinawa da suka rasa matsugunansu a
Hukumar kula da ayyukan jin kai ta Majalisar Dinkin Duniya (OCHA) ta ce adadin Falasdinawa da suka rasa matsugunansu a
Hukumar Lafiya Ta Duniya, ta yunkuri anniyar aikewa da alluran riga kafi na cutar shan inna ko kuma Polio a
Kungiyar Hadin Kan Musulunci ta ce Isra'ila ce, ke da alhakin" kashe shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas ta Falasdinu,
Shugaban kasar Iran Massoud Pezeshkian ya sake nanata cewa, Iran na da hakkin mayar da martani yadda ya kamata kan
Tawagar dindindin ta Iran a Majalisar Dinkin Duniya ta ce kasar za ta sa Isra'ila ta yi nadamar ta'addancin da
A jiya Laraba ne aka bude shari'ar tsohon madugun 'yan tawayen kasar DRC Roger Lombala a kasar Faransa bisa tuhumar
Tashar talabijin din 'almayadin' ta fitar da wani rahoto da shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta kasa da kasa Rafael Grossi
Janar Fadwi wanda shi ne mataimakin kwamndan dakarun kare juyin musulunci na Iran ya ce; Muna aiki akan nisan Zangon
Ministocin harkokin wajen Iran da na Rasha sun tattauna ta wayar tarho gabanin taron kwamitin gwamnonin IAEA A yayin tattaunawar
A yammacin jiya ne hukumar zabe mai zaman kanta ta kasar Iraki ta sanar da sakamakon farko na zaben 'yan
Wani kamfanin hakar ma'adinai na Biritaniya ya sanar a jiya Laraba cewa, an gano tarin zinari a karkashin kasa a