The latest news and topic in this categories.
Amurka tana shirin tura jiragen ruwa na yaki da manyan jirage yankin Gabas ta Tsakiya bayan kisan gillar da Isra'ila ta yi a Iran da Lebanon, kamar yadda majiyoyin tsaron
Ministan Harkokin Wajen Pakistan Ishaq Dar ya ce Islamabad "cikakku" ya goyi bayan kiran da Iran ta yi na "taro na musamman" na Kungiyar Hadin Kan Musulunci (OIC) kan kisan
Yan sanda a HKI sun kama limamin masallacin Al-Aksa Sheikh Ekrima Sabri bayan ya yi addu'a wa Shahid Isma'ila Haniyya shugaban kungiyar Hamasa a lokacinda yake bada sallar Jumma'a. Kamfanin
Yan sanda a HKI sun kama limamin masallacin Al-Aksa Sheikh Ekrima Sabri bayan ya yi
Majalisar dokokin kasar Pakistan ta amince da guduri wanda yayi allawadai da HKI kan kissan
Gwamnatin Amurka ta kara tura wasu Karin makamai zuwa HKI don kareta daga daga duk
Duk tare da 'dokar hana fita' na sa'o'ii 24 a jihar Jigawa, wanda gwamnatin jihar
Hukumar zaben kasar Venezuela ta fidda sabon sakamakon zaben shugaban kasar inda ta tabbatar da
Shugaban rikon kwarya na kasar Siriya Ahmed Al-sharaa ya bayyana cewa gwamnatinsa a shirye take ta samar da hulda da HKI a dai-dai lokacinda ya dace. Jaridar Middle East Eye
Kasar Rasha ta fara tura iskar gasa zuwa kasar Iran ta kasar Azarbaijan, wanda daga karshe zai shiga kasuwan ga kasar ta rasah. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran
Bayan ya sake daga sabowar tutar kasar Siriya a cibiyar MDD da ke birnin NewYork ministan harkokin wajen kasar Siriya Asaad Al-shaibani, ya gabatar da jawabi a gaban kwamitin tsaro
Koton tsarin Mulki ta kasar Gabon din ta tabbatar da nasarar da Brice Clotaire aOligui Nguema a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi. Sakamakon zaben dai
Mai Magana da yawun dakarun 'Kassam" Abu Ubaidah ya sanar da cewa; sun harbo sojojin mamaya 4 ta hanyar wani kwanton bauna da su ka yi musu a Beit-Hanun. Kakakin
Jiragen yakin HKi sun kai hare-hare da safiyar yau Asabar a birnin Gaza da hakan ya yi sanadiyyar samun shahidai da dama. Mutane 4 sun yi shahada a harin na