The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hamas ta fitar da wata sanarwa tana mai cewa: Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas tana taya al’ummar Palastinu da al'ummar Larabawa da Musulmi da kuma dukkanin 'yantattun al'ummar duniya,
Shugaban kasar Iran Mas’ud Pezeshkian ya jaddada bukatar fadada huldar dake tsakanin Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa domin amfanin kasashen biyu da kuma al'ummar musulmi, tare da fatan ganin alaka
Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Falastinawa Hamas, Isma’ila Haniya ya yi shahada a wani harin da Isra’ila ta kaddamar a kan masaukinsa a birnin Tehran fadar mulkin kasar Iran.
Shugaban bangaren siyasar kungiyar Hamas Isma'il Haniyeh ya yi shahada a wani harin ta'addanci da
Kasar Iran ta yi Allah-wadai da kakkausar murya kan hare-haren wuce gona da iri da
Martanin farko da kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta mayar kan harin ta'addancin da haramtacciyar
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Suna son duniya ta daukin matakin ganin an 'yantar
An kai hari da jirage marasa matuka ciki kan sansanin sojojin Sudan da ke Rabak
Kungiyar Taliban ta ce Amurka ta cire tallafin dala miliyan 10 ga duk wanda ya bayar da bayanai kan Sirajuddin Haqqani, mataimakin shugaban kungiyar kuma ministan harkokin cikin gida. A
Kamfanin dillancin labarun “al-Somariyya News” ya ambato jagoran ‘yan hamayyar siyasa na kasar Turkiya Uzgor Auzal yana fadin cewa: A daren jiya juma’a adadin wadanda su ka fito Zanga-zangar nuna
Jaridar HKI ta “Haaretz” ta buga wani labari da yake cewa, sojojin HKI suna shirin kai wa Gaza gagarumin hari ta kasa bisa cikakken goyon bayan Donald Trump na Amurka.
Kamfanin dillancin labarun “Anatoli” na Turkiya ya ambato cewa; Ministan harkokin cikin gida na Jamhuriyar Nijar Mohamed Toumba ne ya bayar da labarin cewa, mutane da dama sun kwanta dama
A bayan wata hira da tashar talabijin din, manzon musamman na Amurka a yankin gabas ta tsakiya Steve Witkoff ya rubuta a shafinsa na; X cewa; Sakon da Trump ya
A ci gaba da shimfida ikonsu da suke yi a cikin birnin Khartum, sojojin Sudan sun kwace iko da babban bankin kasar, kwana daya bayan da su ka kori dakarun