The latest news and topic in this categories.
Ma’aikatar kiwon lafiya ta Gaza ta sanar da cewa; Adadin shahidai ya kai 39,445. An fitar da wannan lissafin ne a daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 299
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gargadi gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan matakin mayar da martani mai tsauri kan kisan gillar da ta yi wa shugaban
Jami'ai da shugabannin jam'iyyun siyasa na Lebanon da dama sun yi Allah wadai da harin da Isra'ila ta kai a yankin kudancin birnin Beirut, a daidai lokacin da firaministan rikon
Jami'ai da shugabannin jam'iyyun siyasa na Lebanon da dama sun yi Allah wadai da harin
Kungiyar Hamas ta fitar da wata sanarwa tana mai cewa: Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas
Shugaban kasar Iran Mas’ud Pezeshkian ya jaddada bukatar fadada huldar dake tsakanin Iran da Hadaddiyar
Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Falastinawa Hamas, Isma’ila Haniya ya yi shahada a wani
Ma'aikatan Lafiya na Falasɗinu sun gano gawarwaki na aƙalla mutum 42 a Khan Younis da
Wani sabon kazamin harin sojojin Isra’ila ya yi sanadin shahadar mutum 40 cikin sa’o’I 24 da suka gabata ciki har da Salah al-Bardawil, dan majalisar Falasdinu kuma mamba a ofishin
Rahotanni daga Yemen na cewa sojojin Amurka sun kai hari a filin tashi da saukar jiragen sama na Hudayda a wani sabon hari kan kasar Yemen tun bayan da Washington
Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araghchi, ya yi kakkausar suka kan zaluncin da gwamnatin Isra'ila ke yi kan al'ummar Falasdinu da ba su da kariya a yankin Zirin Gaza,
Iran, ta yi Allah wadai da harin ta’addancin da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane a wani masallaci a kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil
Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid ya yi kira da a gudanar da zanga-zangar gama-gari idan Firaministan kasar Benjamin Netanyahu ya ki bin hukuncin da kotun kolin kasar ta yanke
A Sudan bayan sake karbe fadar shugaban kasa da ke birnin Khartoum, sojojin kasar sun ci gaba da kai farmaki a babban birnin kasar a ranar Asabar, inda suka sake