The latest news and topic in this categories.
Zababben shugaban kasar Iran ya jaddada bukatar karfafa alakar tattalin arziki tsakanin Iran da Afirka ta Kudu A yayin ganawarsa da ministan hulda da kasa da kasa da hadin gwiwa
Majalisar Dinkin Duniya ta ce: Zirin Gaza na cikin wani mummunan yanayi ta fuskar cututtuka, kashe-kashen rayukia, raunuka da hasarar rayuka Babbar jami'ar kula da ayyukan jin kai da sake
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya taya zababben shugaban kasar Iran murna tare da bayyana shiri Majalisarsa na hadin gwiwa da sabuwar gwamnatin Iran A cikin wata sakon wasika da
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya tabbatar da goyon bayan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ga
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta kaddamar da wasu munanan hare-hare na mayar da martani
Isra'ila na fuskantar sabuwar suka game da aikata laifukan yaƙi bayan an fitar da wasu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannun kan dokar fara biyan N70,000 a matsayin
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi gargadin cewa gwamnatin Isra'ila za ta fuskanci mummunan
Kafafen watsa labarun HKI sun ce; Barazanar da ake yi wa kungiyar Hamas ba ta wani tasiri a gare ta. Kafafen watsa labarun na HKI suna yin tambaya akan yadda
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar cewa matukar Falasdinawa ba su saki fursunonin Isra’ila ba daga nan zuwa Asabar, to za a kawo karshen tsagaita wutar yakin da
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Sirrin nasarar da Iran ta samu shine haɗin kai da kasancewar mutane a cikin kowane fagen neman ci gaba Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian
Bikin zagayowar cikan shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran ya jaddada kare tushen tsarin kasar da gwagwarmaya Dukkanin sassan kasar Iran sun gudanar da zanga-zanga
Shugaban kasar Amurka ya bayyana cewa: Akwai yiwuwar nan gaba kasar Ukraine ta iya zama wani bangare na tsarin tsaron kasar Rasha Shugaban Amurka Donald Trump ya fada a ranar
Sojojin mamayar Isra'ila suna ci gaba da rusa ababen more rayuwa a birnin Tul-karam da sansanoninsa na Falasdinu tare da kama Falasdinawa da tilasta wa jama'a yin gudun hijira Sojojin