The latest news and topic in this categories.
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya yi rantsuwar kamai aiki a gaban majalisar dokokin kasar, a bikin da aka shirya tare da halartar manyan baki da yammacin yau Talata. Bayan shan
Gwamnatin Aljeriya ta sanar da janyewar jakadanta a Faransa nan take. Ma'aikatar harkokin wajen kasar a cikin wata sanarwa da kamfanin dilancin labaren APS ya rawaito, ta ce daga yau
An samu kyautatuwar alaka da dawo da dangantakar diflomasiya tsakanin kasashen Iran da Gambiya A jiya litinin ne mai kula da ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Ali Baqiri ya karbi
An samu kyautatuwar alaka da dawo da dangantakar diflomasiya tsakanin kasashen Iran da Gambiya A
Zababben shugaban kasar Iran ya jaddada bukatar karfafa alakar tattalin arziki tsakanin Iran da Afirka
Majalisar Dinkin Duniya ta ce: Zirin Gaza na cikin wani mummunan yanayi ta fuskar cututtuka,
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya taya zababben shugaban kasar Iran murna tare da bayyana
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Ci gaba da taimakawa 'yan gwagwarmaya na daya daga
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar