The latest news and topic in this categories.
Isra'ila ta sanar a yammacin yau Talata cewa, ta kai wani hari kan wani gini a birnin Beirut, na kasar Lebanon, inda suka auna wani kwamandan kungiyar Hezbolla da suka
Amurka ta sanar da kakabawa Iran sabbin takunkumai. Ma’aikatar kudi ta Amurka ta kakaba sabbin takunkuman ga sassa masu ruwa da tsaki wajen samar da kayayyakin kera makami masu linzami
Hukumar kare fararen hula ta Gaza ta ce farmakin da Isra'ila ta kai a Khan Yunis da kewaye ya kashe mutane kusan 300 a cikin 'yan kwanakin nan. Kakakin hukumar
Isra'ila ta sanar a yammacin yau Talata cewa, ta kai wani hari kan wani gini
Amurka ta sanar da kakabawa Iran sabbin takunkumai. Ma’aikatar kudi ta Amurka ta kakaba sabbin
Hukumar kare fararen hula ta Gaza ta ce farmakin da Isra'ila ta kai a Khan
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya yi rantsuwar kamai aiki a gaban majalisar dokokin kasar, a
Gwamnatin Aljeriya ta sanar da janyewar jakadanta a Faransa nan take. Ma'aikatar harkokin wajen kasar
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-