The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin waje na HKI “Yisrail Kats” ya wallafa hoton shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Urdugan a shafin “X” sannan ya kuma rubuta cewa: Yana yi wa Isra’ila baraza, don
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Msuulunci ta Iran Dr.Nasir Kan’ani ya wallafa a shafinsa na “X” sakon taya murna ga shugaba Nicolas Maduro da aka sake zabarsa a wani karo
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ne ya bayyana haka, yana mai kara da cewa; Cigaba da fadada laifukan HKi a yankin Gaza, wata babbar barazana ce ga sulhu
Ministan harkokin waje na HKI “Yisrail Kats” ya wallafa hoton shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Msuulunci ta Iran Dr.Nasir Kan’ani ya wallafa a shafinsa na
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ne ya bayyana haka, yana mai kara da
An sake zaben Nicolas Maduro a matsayin shugaban kasar Venezuela domin yin wani sabon wa’adin
Kungiyar gwagwarmaya da kuma yaki da ta'addanci ta kasar Iraki ta yi gargadin cewa sabbin
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran tana maraba da kowane mataki na kawo karshen rashin hukunta 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun sanar da kashe 'yan ta'adda tare da kama wasu fiye da 50 a shiyar kudu maso gabashin Iran Mataimakin kwamandan shelkwatar
Dubun dubatar al'ummar Yemen ne suka gudanar da zanga-zangar la'antar yakin kisan kiyashi a Gaza da Lebanon Dubun dubatar al'ummar kasar Yemen ne suka gudanar da zanga-zanga a a lardunan
Hare-haren da jiragen saman yakin gwamnatin 'yan sahayoniyya suka kai kan birnin Beirut da kewaye sun yi sanadiyyar mutuwa da jikkatan mutane 74 Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu munanan fashe-fashe
Rundunar Izzuddeen Al-Qassam ta kai wani gagarumin farmaki kan sojoji da motocin 'yan mamaya a birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza Rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ta
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na