The latest news and topic in this categories.
Har yanzu Moscow ba ta ga wani mataki na gaske da zai kawo karshen zubar da jini a yankin Gabas ta Tsakiya ba, in ji ministan harkokin wajen Rasha Sergey
Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Iran Ali Bagheri Kani ya ce matakin “siyasa” da Jamus ta dauka na rufe Cibiyar Musulunci ta Hamburg (IZH) da rassanta da nufin biyan muradun gwamnatin
Sojojin Isra'ila sun kashe ƙarin Falasɗinawa 41 a hare-hare da suka kai a Gaza, abin da ya sa adadin mutanen da Isra'ila ta kashe a yankin ya kai 39,258 tun
Gwamnatin Biden ta bayyana damuwarta kan harin da aka kai jiya Asabar kan tuddan Golan
Gwamnatin Tarayya ta tsaurara matakan tsaro a dukkanin iyakokin Najeriya gabanin fara zanga-zangar da aka
Rahotanni sun tabbatar da cewa, bayan da Isra'ila ta kwashe makonni tana kai musu hari
Kafafen watsa labarun HKI sun ce; Barazanar da ake yi wa kungiyar Hamas ba ta wani tasiri a gare ta. Kafafen watsa labarun na HKI suna yin tambaya akan yadda
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar cewa matukar Falasdinawa ba su saki fursunonin Isra’ila ba daga nan zuwa Asabar, to za a kawo karshen tsagaita wutar yakin da
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Sirrin nasarar da Iran ta samu shine haɗin kai da kasancewar mutane a cikin kowane fagen neman ci gaba Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian
Bikin zagayowar cikan shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran ya jaddada kare tushen tsarin kasar da gwagwarmaya Dukkanin sassan kasar Iran sun gudanar da zanga-zanga
Shugaban kasar Amurka ya bayyana cewa: Akwai yiwuwar nan gaba kasar Ukraine ta iya zama wani bangare na tsarin tsaron kasar Rasha Shugaban Amurka Donald Trump ya fada a ranar
Sojojin mamayar Isra'ila suna ci gaba da rusa ababen more rayuwa a birnin Tul-karam da sansanoninsa na Falasdinu tare da kama Falasdinawa da tilasta wa jama'a yin gudun hijira Sojojin