The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya nada Muhammad Reza Arifi a matsayin mataimakin shugaban kasa na farko. Kamfanin dillancin labaran Irna na kasar Iran ya nakalto majiyar ofishin shugaban kasar
Mukaddashin shugaban kasar Iran, ko shugaban kasar riko na gwamnatin marigayi ra'isi, Muhammad Mukhbir ya mika ofishin shugaban kasa ga sabon shugaban kasa Masoud Pezeskiyan, bayan da aka kammala bikin
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya amince da Masoud Pezeshkian a matsayin sabon shugaban kasar Iran. A wani bikin da aka gudanar kuma aka watsa kai
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya amince da Masoud Pezeshkian a
Har yanzu Moscow ba ta ga wani mataki na gaske da zai kawo karshen zubar
Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Iran Ali Bagheri Kani ya ce matakin “siyasa” da Jamus ta
Sojojin Isra'ila sun kashe ƙarin Falasɗinawa 41 a hare-hare da suka kai a Gaza, abin
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bagheri Kani ya bayyana a ranar Asabar din
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar