The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin kasar Faransa ta bada sanarwan sake bude tashar jiragen sama na birnin Bozal-Muluz, wanda ke kan iyakar kasar da kasar Sweden da kuma Jamus, bayan da aka bada sanarwan
Shugaban kasar Jamus Chancellor Olaf Scholz ya ce gwamnatin kasarsa zata ci gaba da tallafawa HKI da makamai duk tare da kin hakan wanda jam'iyyun adawa na kasar da kuma
Babban magatakardar MDD, Antonio Gutteress wanda ya ce: Tun daga lokacin da na zama babban magatakardar MDD, ban ga inda aka yi kisa da barnar da ta kai wacce nake
Babban magatakardar MDD, Antonio Gutteress wanda ya ce: Tun daga lokacin da na zama babban
Wani jami’i a kungiyar Hamas, Izzata al-Rashq’ ya bayyana cewa; Abinda Amurka ta bayyana na
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta sanar da kai sabon hari akan sansanin sojan mamaya
Wasu kafafen watsa labaru sun ambaci cewa rabin ‘yan majalisar dokokin Amurka da su ka
Zababben shugaban kasar Iran Mas’ud PFzishkiyan ya wallafa wata kasida a shafinsa na “X da
Kungiyar Hamas ta sha alwashin dakile shirin shugaban Amurka Trump na neman tilastawa Falasdina gudun hijira daga Zirin Gaza Kungiyar Hamas ta lashi takobin dakile shirin shugaban Amurka Donald Trump
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na yin watsi da kalaman masu tsattsauran ra'ayin sahayoniyyanci game da korar Falasdinawa daga muhallinsu Saudiyya ta jaddada cewa: Tana yi watsi da kalaman masu
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewa: Sudan ce kasar da aka fi fama da matsalar jin kai a duniya A zaman tattaunawa da Kungiyar Tarayyar Afirka ta gudanar ta bayyana
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka. Sharhin bayan labarammu zai yi magana ne dangane da barazanar shugaban kasar Amurka ga JMI "Ko ta yarda da ta zauna kan teburin
Kungiyoyin da suke dauke da makamai sun kashe fararen hular da ba su gaza 55 ba a wani hari da su ka kai wa wasu kauyuka da sansanin ‘yan hijira
Da marecen jiya Litinin ne aka yi tattaunawa ta wayar tarho a tsakin ministocin harkokin wajen Iran da na Saudiyya akan shirin Donald Trump na korar Falsdinawa daga Gaza,inda kasashen