The latest news and topic in this categories.
Babban helkwatan sojojin Najeriya ya bada sanarwan cewa sojojin kasar ba za su bar masu zanga zanga su lalata kasar ba. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta nakalto manjo janar
A dai dai lokacinda firai ministan HKI Benyamin Natanyahu yake jawabi a gaban majalisar dokokin kasar Amurka a jiya Laraba, sanata Bernie Sanders ya kira shi da sunan 'Mai laifuffukan
Dubban masu Zanga-zangar da su ka hada da yahudawa da Amurka sun yi hadu ne a birnin Washinton a jiya Laraba, inda suka nuna kin amincewa da duk ziyarar Fira
Gwagwarmayar musulunci a Gaza ta kai hari akan wani ayarin motocin sojojin mamaya da su
Jami’an tsaron kasar Jamsu sun kai hari a jiya Laraba akan cibiyar musulunci ta “Humburg’
Ma’aikatar harkokin wajen Iran din ta gayyato jakadan kasar Birtaniya ne dake nan Iran domin
Jagoran juyin musuluncin na Iran Ayatulah Sayyid Ali Khamnei ya bayyana cewa, kungiyoyin gwgawarmaya suna
Kafafen watsa labarun HKI sun ce; Barazanar da ake yi wa kungiyar Hamas ba ta wani tasiri a gare ta. Kafafen watsa labarun na HKI suna yin tambaya akan yadda
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar cewa matukar Falasdinawa ba su saki fursunonin Isra’ila ba daga nan zuwa Asabar, to za a kawo karshen tsagaita wutar yakin da
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Sirrin nasarar da Iran ta samu shine haɗin kai da kasancewar mutane a cikin kowane fagen neman ci gaba Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian
Bikin zagayowar cikan shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran ya jaddada kare tushen tsarin kasar da gwagwarmaya Dukkanin sassan kasar Iran sun gudanar da zanga-zanga
Shugaban kasar Amurka ya bayyana cewa: Akwai yiwuwar nan gaba kasar Ukraine ta iya zama wani bangare na tsarin tsaron kasar Rasha Shugaban Amurka Donald Trump ya fada a ranar
Sojojin mamayar Isra'ila suna ci gaba da rusa ababen more rayuwa a birnin Tul-karam da sansanoninsa na Falasdinu tare da kama Falasdinawa da tilasta wa jama'a yin gudun hijira Sojojin