The latest news and topic in this categories.
Mahukuntan Saudiyya sun kulla yarjejeniyar shawo kan matsalar tabarbarewar tattalin arziki da kasar Yemen Yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Yemen da Saudiyya ta samu karbuwa sosai a sassan kasar Yemen,
Jagoran dakarun kai daukin gaggawa na Sudan ya bayyana matsayinsa na amincewa da shiga tattaunawar kasar Switzerland kan rikicin kasarsa Kwamandan rundunar dakarun kai daukin gaggawa a Sudan, Mohamed Hamdan
A rana ta 293 da fara yakin Tufanul Aksa, jiragen saman HKI sun kai hare hare kan yankuna daban daban inda falasdinawa da dama suka yi shahada a yayinsa wasu
A rana ta 293 da fara yakin Tufanul Aksa, jiragen saman HKI sun kai hare
Babban helkwatan sojojin Najeriya ya bada sanarwan cewa sojojin kasar ba za su bar masu
A dai dai lokacinda firai ministan HKI Benyamin Natanyahu yake jawabi a gaban majalisar dokokin
Dubban masu Zanga-zangar da su ka hada da yahudawa da Amurka sun yi hadu ne
Faifan Bidiyon din wanda aka bai wa sunan; “Sakon Da Tsuntsun Huda-huda Ya Dawo Da
Kungiyar Hamas ta sha alwashin dakile shirin shugaban Amurka Trump na neman tilastawa Falasdina gudun hijira daga Zirin Gaza Kungiyar Hamas ta lashi takobin dakile shirin shugaban Amurka Donald Trump
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na yin watsi da kalaman masu tsattsauran ra'ayin sahayoniyyanci game da korar Falasdinawa daga muhallinsu Saudiyya ta jaddada cewa: Tana yi watsi da kalaman masu
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewa: Sudan ce kasar da aka fi fama da matsalar jin kai a duniya A zaman tattaunawa da Kungiyar Tarayyar Afirka ta gudanar ta bayyana
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka. Sharhin bayan labarammu zai yi magana ne dangane da barazanar shugaban kasar Amurka ga JMI "Ko ta yarda da ta zauna kan teburin
Kungiyoyin da suke dauke da makamai sun kashe fararen hular da ba su gaza 55 ba a wani hari da su ka kai wa wasu kauyuka da sansanin ‘yan hijira
Da marecen jiya Litinin ne aka yi tattaunawa ta wayar tarho a tsakin ministocin harkokin wajen Iran da na Saudiyya akan shirin Donald Trump na korar Falsdinawa daga Gaza,inda kasashen