The latest news and topic in this categories.
Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun yi ruwan makamai masu linzami a kan garin Tzuriel-Moshav da ke arewacin yankin shekara ta 1948 na kasar Falasdinu da aka mamaye. Tashar
Mataimakin jakadan kasar Iran a Sudiya ya bayyana cewa kasar Saudia tana bukatar fadada harkokin kasuwanci da kasar Iran. Kamfanin dillancin labaran IRIB-NEWS ya nakalto Mahdi Sufri mataimakin jakadan kasar
Kwamitin gasar Olympic na kasar Falasdinu ya rubuta wasika zuwa ga kwamitin wasannin Olympic na kasa da kasa tare da bukatar a kori HKI daga wasannin Olympic na kasa da
Shugaban Kasar Syria, Dr. Basshar Asad, ya bayyana cewa, yin gwgawarmaya da fuskantar abokan gaba
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani, wanda ya gana ta wayar tarho da Muhammad
Asusun Kananan yara na MDD “ Unicef” ya sanar da cewa adadin kananan yaran Falasdinawa
Mahukunta a jihar ta Benue sun ambaci cewa harin da aka kai ya yi sanadin
‘Yan gwgawarmaya a Falasdinu sun yi taho mu gama da sojojin mamayar HKI da suke
Kafafen watsa labarun HKI sun ce; Barazanar da ake yi wa kungiyar Hamas ba ta wani tasiri a gare ta. Kafafen watsa labarun na HKI suna yin tambaya akan yadda
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar cewa matukar Falasdinawa ba su saki fursunonin Isra’ila ba daga nan zuwa Asabar, to za a kawo karshen tsagaita wutar yakin da
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Sirrin nasarar da Iran ta samu shine haɗin kai da kasancewar mutane a cikin kowane fagen neman ci gaba Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian
Bikin zagayowar cikan shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran ya jaddada kare tushen tsarin kasar da gwagwarmaya Dukkanin sassan kasar Iran sun gudanar da zanga-zanga
Shugaban kasar Amurka ya bayyana cewa: Akwai yiwuwar nan gaba kasar Ukraine ta iya zama wani bangare na tsarin tsaron kasar Rasha Shugaban Amurka Donald Trump ya fada a ranar
Sojojin mamayar Isra'ila suna ci gaba da rusa ababen more rayuwa a birnin Tul-karam da sansanoninsa na Falasdinu tare da kama Falasdinawa da tilasta wa jama'a yin gudun hijira Sojojin