The latest news and topic in this categories.
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce, akwai babban hadarin kamuwa da cutar shan inna a Gaza da ma gaba da iyakokinta, saboda yanayin rashin lafiya da tsaftar muhalli a yankin
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya roƙi ‘yan Nijeriya da su janye shirin zanga-zangar da suke niyyar yi a farkon watan Agusta mai kamawa. Ministan Watsa Labarai na Nijeriya Mohammed Idris
Shugaban bangaren kwamitoci da kuma al-amuran cikin gida a majalisar shoora Islami a nan kasar Iran ya bada sanarwan cewa a ranar Lahadi mai zuwa ne za'a gudanar da bakin
Shugaban bangaren kwamitoci da kuma al-amuran cikin gida a majalisar shoora Islami a nan kasar
Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun yi ruwan makamai masu linzami a kan garin
Mataimakin jakadan kasar Iran a Sudiya ya bayyana cewa kasar Saudia tana bukatar fadada harkokin
Kwamitin gasar Olympic na kasar Falasdinu ya rubuta wasika zuwa ga kwamitin wasannin Olympic na
Jakadan kasar Iran a MDD ya bayyana cewa kasarsa zata ci gaba da goyon bayan
Kungiyar Hamas ta sha alwashin dakile shirin shugaban Amurka Trump na neman tilastawa Falasdina gudun hijira daga Zirin Gaza Kungiyar Hamas ta lashi takobin dakile shirin shugaban Amurka Donald Trump
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na yin watsi da kalaman masu tsattsauran ra'ayin sahayoniyyanci game da korar Falasdinawa daga muhallinsu Saudiyya ta jaddada cewa: Tana yi watsi da kalaman masu
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewa: Sudan ce kasar da aka fi fama da matsalar jin kai a duniya A zaman tattaunawa da Kungiyar Tarayyar Afirka ta gudanar ta bayyana
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka. Sharhin bayan labarammu zai yi magana ne dangane da barazanar shugaban kasar Amurka ga JMI "Ko ta yarda da ta zauna kan teburin
Kungiyoyin da suke dauke da makamai sun kashe fararen hular da ba su gaza 55 ba a wani hari da su ka kai wa wasu kauyuka da sansanin ‘yan hijira
Da marecen jiya Litinin ne aka yi tattaunawa ta wayar tarho a tsakin ministocin harkokin wajen Iran da na Saudiyya akan shirin Donald Trump na korar Falsdinawa daga Gaza,inda kasashen