The latest news and topic in this categories.
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Rasha Mariya Zakharova ta bayyana cewa Atisayen hadin Giwa tsakanin Amurka da Armenia wanda suka sanya masa suna (Eagle Patner 2024) ba abinda zai haifar
Wata matsala da ta taso a kamfanin Microsoft wanda yake kula da manhajar ‘windows’ ya haddasa matsaloli da dama a duniya a jiya jumma’a. Matsalolin da suka sa miliyoyin kumfutici
Hukumomi a kasar Bangladesh sun kafa dokar hana fita a babban birnin kasar Daka, saboda kawo karshen zanga zangar da aka dauki kwanaki ana gudanarwa a kasar. Kamfanin dillancin labaran
Ministan makamashin na Iran Jawad Owle ya fada wa manema labaru cewa; Yawan man fetur
Kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas ta bayyana jin dadinta akan hukuncin da kotun duniya ta
Sojojin Yemen su ka sanar da harba wani jirgin sama maras matuki zuwa birnin Tel
Hare-haren da jiragen yakin Amurka suka kaiwa lardin Hudaida ya karu zuwa 74. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar gwamnmatin kasar ta Yemen na fadar haka
Kasar Chaina ta musanta zargin shugaban kasar Ukraine ga kasar, dangane da tallafawa kasar Rasha da makamai. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kakakin ma'aikatar wajen kasar
Gwamnatin kasar Amurka ta bada sanarwan cewa zata rufe wasu daga cikin ofisoshin jakadancinta har kimani 30 a kasashen duniya, amma mafi yawansu a kasashen Afirka. Shafin yanar gizo na
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Makiya suna adawa da fadada dangantakar Iran da Saudiyya Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Iran da Saudiyya za su iya magance yawancin matsalolin yankin Gabas ta tsakiya Shugaban kasar Iran Mas'ud Pezeshkian ya jaddada cewa: Iran da Saudiyya
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Za a gudanar da zagaye na biyu na tattaunawar ba na kai tsaye ba da Amurka a birnin Roma a ranar Asabar