The latest news and topic in this categories.
Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya gargadi kungiyar Hamas da cewa zata dandana kudarta idan ba ta saki Amurkawan da take tsare da su ba Tsohon shugaban kasar Amurka Donald
Ana ci gaba da gwabza kazamin fada tsakanin sojojin Sudan da Dakarun Kai Daukin Gaggawa a jihar Sennar ta kasar Sudan Kafofin watsa labaran Sudan sun yada labarin cewa: Jiragen
Babbann hafsan hafsoshin sojojin HKI ya bukaci firai ministan haramtacciyar kasar Benyamin Natanyahu ya sanya hannu a yarjeniyar musayar fursinoni da kungiyar Hamas. Kamfanin dillancin labaran ISNA na kasar Iran
Babbann hafsan hafsoshin sojojin HKI ya bukaci firai ministan haramtacciyar kasar Benyamin Natanyahu ya sanya
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Rasha Mariya Zakharova ta bayyana cewa Atisayen hadin Giwa tsakanin
Wata matsala da ta taso a kamfanin Microsoft wanda yake kula da manhajar ‘windows’ ya
Hukumomi a kasar Bangladesh sun kafa dokar hana fita a babban birnin kasar Daka, saboda
Sojojin HKI sun kutsa cikin yankuna da dama a yankin yamma da kogin Jordan a
Iran ta yi tir da Allah wadai da kakkausan lafazi da harin Amurka na baya baya nan kan tashar mai ta kasar Yemen, wanda ya yi sanadin mutuwar gomman mutane
Sakatare-janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya yi Allah wadai da kalaman da kiraye kirayen da ake na "kwance damarar" kungiyar Hizbullah, yana mai kiransa da cewa wani yunkuri
Kasashen Nijar da Najeriya sun sha alwashin inganta dangantaka a tsakaninsu domin cin moriyar juna a matsayinsu na makobta. Wannan bayyanin ya fito bayan tattaunawa data wakana tsakanin ministocin harkokin
Amurka ta sanar cewa ta rage yawan sojojinta a kasar Syria da rabi, tana mai cewa ta yi nasarar yaki da kungiyar IS, duk da cewa kungiyoyin masu da’awar jihadi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa Iran zata halarci zaman tattaunawa da kasar Amurka kan shirin kasar na makamashin Nukliya tare da fatan bangaren Amurla ma
Sojojin kasar Yemen sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami kan birnin Telaviv da kuma kan jirgin yakin Amurka saboda tallafawa falasdinawa a Gaza, da kuma maida martani kan hare-haren