The latest news and topic in this categories.
Katsewar intanet ta haifar da tsaiko ga manyan kamfanoni a duniya da sanyin safiyar Juma'a. Masu amfani da fasahar Microsoft
A wani lokaci yau ne babbar kotun MDD za ta bayyana ra'ayinta game da abin da doka ta ce a
Kasashen Saudiyya da Iran sun jadadda mahimmancin karfafa alaka a tsakaninsu. Wannan bayyanin ya fito a yayin wata zantawa ta
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Badruddeen Huthi ya bayyana cewa jawan jiragen ruwan da sojojin ruwa na Yemen
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta kai hare haren ba zata kan sansanin sojojin HKI da ke Filon tare da
Mohammed Hamid Jabara wani kwamandan dakarun kungiyar Hamas a kasar Lebanon ya yi shahadi bayan da makami mai linzami wanda
An ji tashin karar bom a kan titin Ben Yahuda a tsakiyar birnin TelAviv kusa da unguwar da ake da
Labaran da suke fitowa daga kasar Yemen sunn bayyana cewa sojojin ruwan kasar sun nutsar da wani karin tankar dakon
Gwamnatin kasar Amurka ta dorawa wata ma'aikaciyar MDD takunkumi saboda yadda take amfanin laifukan yaki da take yi a gaza
Tsohon kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran Birgediya Muhsin Rizai, ya sanar da cewa; Dakarun IRGC sun
Sojojin Yemen sun sanar da nitsar da jirgin ruwa "Eternity' wanda yake hanyar zuwa tashar jiragen ruwan HKI ta Eliat,
Shugaban kungiyar Kurdawa ta kasar Turkiya ( PKK) Abdullah Ojlan ya sanar da kawo karshen amfani da makamai a fafutukar
Jaridar HKI ta "Haaretz'" ta buga labarin da yake cewa: A cikin wannan shekarar ta 2025, sojojinsu da su ka