The latest news and topic in this categories.
Katsewar intanet ta haifar da tsaiko ga manyan kamfanoni a duniya da sanyin safiyar Juma'a. Masu amfani da fasahar Microsoft a fadin duniya, ciki har da bankuna da kamfanonin jiragen
A wani lokaci yau ne babbar kotun MDD za ta bayyana ra'ayinta game da abin da doka ta ce a kan mamayar da Isra'ila ta yi wa yankunan Falasdinawa tun
Kasashen Saudiyya da Iran sun jadadda mahimmancin karfafa alaka a tsakaninsu. Wannan bayyanin ya fito a yayin wata zantawa ta wayar tarho tsakananin Mohammed bin Salman, yarima mai jiran gado
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Badruddeen Huthi ya bayyana cewa jawan jiragen ruwan
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta kai hare haren ba zata kan sansanin sojojin HKI
Mohammed Hamid Jabara wani kwamandan dakarun kungiyar Hamas a kasar Lebanon ya yi shahadi bayan
An ji tashin karar bom a kan titin Ben Yahuda a tsakiyar birnin TelAviv kusa
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jajantawa kan harin ta'addanci da aka kai a arewa maso yammacin Pakistan. A cikin wasikar ta'aziyya a ranar Alhamis, Pezeshkian ya bayyana juyayi ga
Yayin da Rafael Grossi ya ke birnin Tehran yana tattaunawa da kuma tattaunawa da jami'an kasar Iran don ci gaba da yin mu'amala da warware sabanin da ke tsakaninsu, wasu
A cikin bayanai daban-daban da ta fitar gwamnatin Amurka ta yi watsi da hukuncin kotun hukunta manyan laifuka na bayar da sammacin kamo Netanyahu da ministan yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Matakin da Turai ke son dauka kan kasarsa ya saba wa ainihin tsarin haɗin gwiwa da hukumar IAEA Ministan harkokin wajen kasar Iran
Ministan Harkokin Wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin tuntubar juna don hada karfi da karfe wajen wanzar da zaman lafiya ya taimaka a fagen guje wa tabarbarewar yankin Gabas