The latest news and topic in this categories.
Majalisar hadin kan kasashen yankin tekun Pasha ta yi Allah wadai da matakin Majalisar Dokokin Haramtacciyar kasar Isra'ila "Knesset" na kin amincewa da kafa kasar Falasdinu Majalisar hadin kan kasashen
Shugaban mulkin soji a Jamhuriyar Nijar ya taya Masoud Pezeshkian murnar zabensa da aka yi a matsayin sabon shugaban kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran Shugaban majalisar rikon kwarya a Jamhuriyar
Dakarun kasar Yemen Yemen, sun dauki alhakin kai wani harin da jirgi marar matuki da ya yi sanadin mutuwar mutum guda da raunata wasu akalla goma a birnin Tel-Aviv. Kakakin
Dakarun kasar Yemen Yemen, sun dauki alhakin kai wani harin da jirgi marar matuki da
Katsewar intanet ta haifar da tsaiko ga manyan kamfanoni a duniya da sanyin safiyar Juma'a.
A wani lokaci yau ne babbar kotun MDD za ta bayyana ra'ayinta game da abin
Kasashen Saudiyya da Iran sun jadadda mahimmancin karfafa alaka a tsakaninsu. Wannan bayyanin ya fito
Shuwagabannin kungiyoyin Hamas da kuma Jahadul Islami sun bukaci kungiyar PLO ta jenya amincewarta da
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar