The latest news and topic in this categories.
Yau Talata, 10 ga watan Muharam, al'ummar musulmin Shi’a na gudanar da juyayi na tunawa da zagayowar ranar Ashura, ta tunawa da ranar shahadar jikan manzon Allah Muhammad (SAW) cewa
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da shugaban majalisar dinkin duniya a birnin New York, inda suka tattauna abubuwan da ke faruwa a zirin Gaza da ke fama
Rahoton Hukumar (NBS), ya bayyana cewar hauhawar farashin kayayyaki ya ƙaru zuwa kashi 34.19 a watan Yuni. Wannan ya nuna ƙaruwar hauhawar farashi sosai idan aka kwatanta da watannin baya.
Rahoton Hukumar (NBS), ya bayyana cewar hauhawar farashin kayayyaki ya ƙaru zuwa kashi 34.19 a
Tawagogin da suka fito daga manyan kungiyoyin Falasdinawa biyu, wato kungiyar gwagwarmaya ta Hamas da
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta ce akalla mutane 38,584 ne suka mutu a yakin da
A wani yunkuri na shawo kan matsalar karancin abinci, gwamnatin tarayya ta kaddamar da rabon
Ministan kuɗi na ƙasar ya bayyana farin cikinsa da tallafin, wanda ya ce zai inganta
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun sanar da kashe 'yan ta'adda tare da kama wasu fiye da 50 a shiyar kudu maso gabashin Iran Mataimakin kwamandan shelkwatar
Dubun dubatar al'ummar Yemen ne suka gudanar da zanga-zangar la'antar yakin kisan kiyashi a Gaza da Lebanon Dubun dubatar al'ummar kasar Yemen ne suka gudanar da zanga-zanga a a lardunan
Hare-haren da jiragen saman yakin gwamnatin 'yan sahayoniyya suka kai kan birnin Beirut da kewaye sun yi sanadiyyar mutuwa da jikkatan mutane 74 Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu munanan fashe-fashe
Rundunar Izzuddeen Al-Qassam ta kai wani gagarumin farmaki kan sojoji da motocin 'yan mamaya a birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza Rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ta
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta