The latest news and topic in this categories.
Iaran ta yi da allawadai da harin ta’addancin da ya auku kan masu zaman makokin Imam Hussain (AS), a binrin Muscat na masarautar Omman. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar ne
Sakatare Janar na MDD, Antonio Guterres ya bayyana matukar damuwa game da halin da ake ciki a Gaza, yana mai cewa "babu wani tudun-mun-tsira" a baki dayan Zirin. " bala'in
Shugaban Rwanda Paul Kagame ya lashe zaben shugabancin kasar da da kashi 99,15% na jimillar kuri’un da aka kada, abin da ya share masa hanyar ci gaba da mulkin kasar
Iaran ta yi da allawadai da harin ta’addancin da ya auku kan masu zaman makokin
Sakatare Janar na MDD, Antonio Guterres ya bayyana matukar damuwa game da halin da ake
Shugaban Rwanda Paul Kagame ya lashe zaben shugabancin kasar da da kashi 99,15% na jimillar
Yau Talata, 10 ga watan Muharam, al'ummar musulmin Shi’a na gudanar da juyayi na tunawa
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da shugaban majalisar dinkin duniya a birnin
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi kira da a hukunta dukkanin jami'an siyasa da na soja na gwamnatin 'yan ta'adda ta haramtacciyar kasar Isra'ila kan
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan cewa ta yi barin wuta kan wata rundunar sojojin HKI a arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye a ranar Asabar inda ta
A cikin wani wanda Kungiyar Tarayyar Turai ta fitar, ta bayyana cewa ta kirayi jakadanta da ke Jamhuriyar Nijar sakamakon caccakar da hukumomin kasar suka yi wa kungiyar kan gudanar
Kafafen watsa labarun HKI sun bayyana cewa a safiyar yau Lahadi ce aka kaiwa ofishin jakadancinsu dake kasar Jordan hari da bindiga, kuma tuni jami’an tsaro sun rufe hanyar da
Kafafen watsa labarun HKI sun ce an kashe sojojinsu 2 a yayin da wasu 10 su ka jikkata a fafatawa da suka yi da ‘yan gwgawarmaya a kudancin kasar Lebanon.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran tana maraba da kowane mataki na kawo karshen rashin hukunta 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya