The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta janye da'awar cewa ta kashe Muhammad al-Deif a hare-haren kisan kiyashin da ta kai kan garin Al-Mawasi na Falasdinu A jiya Lahadi ce sojojin mamayar
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta gaza wajen kubutar da kanta a aiwatar da kisan kiyashin garin Al-Mawasi, inda take ci gaba da fuskantar tofin Allah tsine Al'ummu daban-daban na duniya
Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu kasashen Larabawa sun ƙara yawan kayayyakin kasuwanci da suke fitarwa zuwa haramtacciyar kasar Isra'ila Rahotonnin sun bayyana cewa: Yayin da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila
Zababben shugaban kasar Iran ya aike da sakonsa zuwa ga duniya baki daya dangane da
Shugaban kasar Iran ya bayyanawa shugaban ofishin siyasar kungiyar Hamas cewa: Ba za su bar
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta lashi takwabin ruguza haramtacciyar kasar Isra'ila a kan kawunan
Sabbin ikirari da gungun 'yan leken asirin Amurka suka yi sun fayyace mummunar makircin da
Rundunar Sojin Sudan ta sanar da kashe mayakan Dakarun kai Daukin gaggawa na Rapid Support
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na yin watsi da kalaman masu tsattsauran ra'ayin sahayoniyyanci game da korar Falasdinawa daga muhallinsu Saudiyya ta jaddada cewa: Tana yi watsi da kalaman masu
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewa: Sudan ce kasar da aka fi fama da matsalar jin kai a duniya A zaman tattaunawa da Kungiyar Tarayyar Afirka ta gudanar ta bayyana
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka. Sharhin bayan labarammu zai yi magana ne dangane da barazanar shugaban kasar Amurka ga JMI "Ko ta yarda da ta zauna kan teburin
Kungiyoyin da suke dauke da makamai sun kashe fararen hular da ba su gaza 55 ba a wani hari da su ka kai wa wasu kauyuka da sansanin ‘yan hijira
Da marecen jiya Litinin ne aka yi tattaunawa ta wayar tarho a tsakin ministocin harkokin wajen Iran da na Saudiyya akan shirin Donald Trump na korar Falsdinawa daga Gaza,inda kasashen
Kafafen watsa labarun HKI sun ce; Barazanar da ake yi wa kungiyar Hamas ba ta wani tasiri a gare ta. Kafafen watsa labarun na HKI suna yin tambaya akan yadda