The latest news and topic in this categories.
An gudanar da makokin daren tasu’an Imam Hussain (a) a wurare da dama a ciki da wajen kasar Iran. Daga ciki har da hussainiyyar Imam Khomaini (q) wanda yake gidan
A yau litinin ce mutanen kasar Siriya suka fito zuwa rumfunan zabe don zaben yan majalisar dokokin kasar karo na 4 tun bayan yakin basasar kasar, wanda kasashen yamma suka
Shugaban Majalisar Kolin Siyasar Kasar Yemen ya tattauna da zababben shugaban kasar Iran Shugaban Majalisar Koli ta Siyasar Kasar Yemen Mahdi Al-Mashat ya tattauna ta hanyar wayar tarho da zababben
Shugaban Majalisar Kolin Siyasar Kasar Yemen ya tattauna da zababben shugaban kasar Iran Shugaban Majalisar
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta janye da'awar cewa ta kashe Muhammad al-Deif a hare-haren kisan
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta gaza wajen kubutar da kanta a aiwatar da kisan kiyashin
Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu kasashen Larabawa sun ƙara yawan kayayyakin kasuwanci da suke fitarwa
Akalla mutane 5 ne suka mutu yayin da wasu 20 suka jikkata a Somaliya sakamakon
Kasar Aljeriya ta yi marhabin da shirin Iran na gudanar da taron kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC a zirin Gaza, wanda shugaban na Amurka ya ce yana son
Kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da cewa tawagogin kasashe 79 za su halarci bikin tunawa da marigayi babban sakataren kungiyar Sayyid Hassan Nasrallah da kuma shugaban majalisar
Iraniyawa mazauna kasar Burkina Faso sun gudanar da bukukuwan murnar cika shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a birnin Ouagadougou. A wannan karon, kasashen biyu sun daukaka
Jaridar Daily Telegraph ta watsa labarin cewa: Shugabannin Iran sun bukaci Jagoran juyin juya halin Musulunci Sayyid Khamenei da ya janye fatawarsa kan haramcin mallakar makamin nukiliya Jaridar Daily Telegraph
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Sake gina Gaza na bukatar kudi sama da dala biliyan 53 Wani kiyasi na Majalisar Dinkin Duniya ya fada a ranar Talata cewa: Sake
Kungiyar Hamas ta sha alwashin dakile shirin shugaban Amurka Trump na neman tilastawa Falasdina gudun hijira daga Zirin Gaza Kungiyar Hamas ta lashi takobin dakile shirin shugaban Amurka Donald Trump