The latest news and topic in this categories.
Sanata Bernie Sanders ya yi kira ga al'ummar Amurka da kada su bari guguwar yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasar ta
An dakatar da tattaunawar tsagaita bude wuta a Gaza har sai lokacin da Isra'ila ta nuna da gaske take yi
Jami'an tsaron kasar Iran sun yi nasarar cafke madugun 'yan ta'addan birnin Kerman na kasar Iran a wajen kasar A
An yi yunkurin halaka tsohon shugaban kasar Amurka Donald Trump ta hanyar harbinsa da bindiga a yayin yakin neman zabe
Babban sakataren kungiyar Hizbullahi ya jaddada cewa: Za a kawo karshen yakin Ambaliyar Al-Aqsayayin da dukkan 'yan gwagwarmaya suke cikin
Wata kasar Larabawa ta sayi tauraron dan adam na leken asiri kirar haramtacciyar kasar Isra'ila kuma ta aika da tawaga
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka sharhin bayan labarammu zai yi magana dangane da 'kiran Imam Sayyid Aliyul ga
A wani gargadi mafi tsanani da mahukuntan kasar Habasha su ka fitar, sun yi kira ga makwabciyarsu Eritrea da ta
Rahotannin da suke fitowa daga kasar Moroko sun ce ruwa kamar da bakin kwarya da yake sauka a yankunan arewacin
Kamfanin dillancin labarun "Irna" na Iran ya bayar da labarin cewa; Babban magatakardar majalisar koli ta tsaron kasar Iran Dr.
Mai Magana da yawun ma'aikatar tsaron Iran Kanar Riza Talayi Nik, ya bayyana cewa; Saboda dalilai na tsaro, ba su
A jawabin da ya gabatar ga al'ummar Iran a yau Litinin, jagoran juyin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei