The latest news and topic in this categories.
Sojojin Yemen sun kai hari kan wani jirgin ruwa a tekun Bahar Maliya da mashigar Bab al-Mandab Rundunar sojin kasar Yemen ta sanar da aiwatar da wani harin soji kan
Kungiyar Hamas ta bayyana cewa: Muggan laifukan da sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila suka aikata a Tel al-Hawa kokarin shafe al'umma ce daga kan doron kasa Kungiyar Hamas ta bukaci
Jami'an tsaron Rasha sun kama wani dan leken asiri da ya shirya kashe manyan shugabannin ma'aikatar tsaron kasar ta Rasha Hukumar tsaron tarayyar Rasha ta wallafa wani faifan bidiyo na
Zababben shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Masoud Pezeshkian, ya fitar da wani rubutaccen sako da
Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da mutuwar 'yan ta'adda da dama dauke da makamai
Kafofin yada labarai a Gaza sun ce sojojin Isra'ila sun kaddamar da sabbin hare-haren sama
Wasu daga cikin kasashen Turai na ci gaba da bai wa Isra'ila makamai yayin da
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya (NBS) ce dai ta fitar da alƙaluma cewa 'yan Najeriya sun
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na yin watsi da kalaman masu tsattsauran ra'ayin sahayoniyyanci game da korar Falasdinawa daga muhallinsu Saudiyya ta jaddada cewa: Tana yi watsi da kalaman masu
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewa: Sudan ce kasar da aka fi fama da matsalar jin kai a duniya A zaman tattaunawa da Kungiyar Tarayyar Afirka ta gudanar ta bayyana
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka. Sharhin bayan labarammu zai yi magana ne dangane da barazanar shugaban kasar Amurka ga JMI "Ko ta yarda da ta zauna kan teburin
Kungiyoyin da suke dauke da makamai sun kashe fararen hular da ba su gaza 55 ba a wani hari da su ka kai wa wasu kauyuka da sansanin ‘yan hijira
Da marecen jiya Litinin ne aka yi tattaunawa ta wayar tarho a tsakin ministocin harkokin wajen Iran da na Saudiyya akan shirin Donald Trump na korar Falsdinawa daga Gaza,inda kasashen
Kafafen watsa labarun HKI sun ce; Barazanar da ake yi wa kungiyar Hamas ba ta wani tasiri a gare ta. Kafafen watsa labarun na HKI suna yin tambaya akan yadda