The latest news and topic in this categories.
Jakadan kasar Rasha a Tehran ya bayyana cewa kasashen yamma ba a shirye suke su bude tattaunawa ta gaskiya da kasar Iran a kan shirinta na makamashin nukliya ba. Tashar
Dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan yin luguden wuta da makamai masu linzami kan taron sojojin HKI a sansaninsu da ke ‘Mitaat’,a arewacin kasar Falasdinu da suka
Kungiyar ba da agaji ta Red Cross ta sanar da cewa: Falasdinawa 6,400 ne suka bace a Gaza tun daga farkon fara kai hare-hare kjan yankin Kungiyar ba da agaji
Kungiyar ba da agaji ta Red Cross ta sanar da cewa: Falasdinawa 6,400 ne suka
Sojojin Yemen sun kai hari kan wani jirgin ruwa a tekun Bahar Maliya da mashigar
Kungiyar Hamas ta bayyana cewa: Muggan laifukan da sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila suka aikata
Jami'an tsaron Rasha sun kama wani dan leken asiri da ya shirya kashe manyan shugabannin
Mutane 22 ne suka mutu, yawancinsu dalibai, bayan da wani gini ya rufta a Tarayyar
Kasar Aljeriya ta yi marhabin da shirin Iran na gudanar da taron kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC a zirin Gaza, wanda shugaban na Amurka ya ce yana son
Kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da cewa tawagogin kasashe 79 za su halarci bikin tunawa da marigayi babban sakataren kungiyar Sayyid Hassan Nasrallah da kuma shugaban majalisar
Iraniyawa mazauna kasar Burkina Faso sun gudanar da bukukuwan murnar cika shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a birnin Ouagadougou. A wannan karon, kasashen biyu sun daukaka
Jaridar Daily Telegraph ta watsa labarin cewa: Shugabannin Iran sun bukaci Jagoran juyin juya halin Musulunci Sayyid Khamenei da ya janye fatawarsa kan haramcin mallakar makamin nukiliya Jaridar Daily Telegraph
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Sake gina Gaza na bukatar kudi sama da dala biliyan 53 Wani kiyasi na Majalisar Dinkin Duniya ya fada a ranar Talata cewa: Sake
Kungiyar Hamas ta sha alwashin dakile shirin shugaban Amurka Trump na neman tilastawa Falasdina gudun hijira daga Zirin Gaza Kungiyar Hamas ta lashi takobin dakile shirin shugaban Amurka Donald Trump