The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Ansarulla ta kasar Yemen ta bude babban helkotan kungiyar a birnin Bagdaza babban birnin kasar Iraki. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran a Bagadaza, ya nakalto wata majiya
Sojojin HKI sun kai sumame a sansanin yan gudun hijira na Balata dake kusa da birnin Nablos a yankin yamma da kogin Jordan a safiyar yau Alhamis. Kamfanin dillancin labaran
A wani bayanin bayan taron wanda ta fitar bayan taron shuwagabanninta a birnin Washington na kasar Amurka, kungiyar tsaro ta NATO ta ce ta zabi ci gaba da yakar Rasha
Zababben shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya yi kira ga kasashen Larabawa na yankin da
Rahotanni na cewa Amurka na matsa wa Birtaniya lamba don kare firaministan isra’ila Benjamin Netanyahu
Cibiyar Watsa Labaru ta Isra’ila don kare Hakkokin Dan Adam a cikin yankunan da aka
Babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Lebanon ta Hezbollah, Hassan Nasrallah, ya yi alkawarin daukar fansa mai
Ministan mai na Iran ya bayyana cewa yawan man da kasar ke hakowa a kowace
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na yin watsi da kalaman masu tsattsauran ra'ayin sahayoniyyanci game da korar Falasdinawa daga muhallinsu Saudiyya ta jaddada cewa: Tana yi watsi da kalaman masu
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewa: Sudan ce kasar da aka fi fama da matsalar jin kai a duniya A zaman tattaunawa da Kungiyar Tarayyar Afirka ta gudanar ta bayyana
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka. Sharhin bayan labarammu zai yi magana ne dangane da barazanar shugaban kasar Amurka ga JMI "Ko ta yarda da ta zauna kan teburin
Kungiyoyin da suke dauke da makamai sun kashe fararen hular da ba su gaza 55 ba a wani hari da su ka kai wa wasu kauyuka da sansanin ‘yan hijira
Da marecen jiya Litinin ne aka yi tattaunawa ta wayar tarho a tsakin ministocin harkokin wajen Iran da na Saudiyya akan shirin Donald Trump na korar Falsdinawa daga Gaza,inda kasashen
Kafafen watsa labarun HKI sun ce; Barazanar da ake yi wa kungiyar Hamas ba ta wani tasiri a gare ta. Kafafen watsa labarun na HKI suna yin tambaya akan yadda